An samu maganin Cutar Corona Virus a Najeriya
Tare da Jamilu lawan yakasai An samu wani magani a cibiyar albarkatun kasa ta Nigeriya (BION), dake sa ran zai kawo karshen wannan sabuwar cuta mai kisa wacce ta samo…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Tare da Jamilu lawan yakasai An samu wani magani a cibiyar albarkatun kasa ta Nigeriya (BION), dake sa ran zai kawo karshen wannan sabuwar cuta mai kisa wacce ta samo…
Rahotanni daga Hukumomin kasar Saudiyya, sun tabbatar da bullar cutar Corona Virus a kasar. wannan cutar Coronavirus, wacce ake yiwa lakabi da COVID-19 ta bulla ne a ranar litinin a…
Daga Maryam Muhammad Hukumar dake yaki da masu yiwa arzikin kasa ta’annati EFCC ta fara binciken wasu kudade da ake zargin ankarkatar dasu kimanin naira biliyan 35 a ma’aikatar tsaro…
Wasu mahara sun kashe aƙalla mutane 51 a ƙaramar hukumar Igabi a jihar Kaduna. A ranar lahadin da ta gabata ne maharan suka shiga da misalin ƙarfe 6 na safe…