Mutanen da ke saudiyya ne kaɗai za su gudanar da aikin hajji bana
Hukumar kula da aikin hajji a saudiyya ta fitar da tsarin gudanar da aikin hajjin bana. Sanarwar da ma aikatar da ke lura da aikin hajji abƙasar ta fitar a…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Hukumar kula da aikin hajji a saudiyya ta fitar da tsarin gudanar da aikin hajjin bana. Sanarwar da ma aikatar da ke lura da aikin hajji abƙasar ta fitar a…
Rundunar ƴan sanan jihr Kano ta cafke wasu ƴan karota uku a Kano baan zargin lakaɗawa wani mutum duka har takai ga sun karyashi. Mai magana da yawun ƴan sanda…
Hukumar lafiya ta duniya WHO ta bayyana cewa, za a samar da alluran riga-kafi annobar COVID -19 kafin karshen wannan shekarar, wanda tace zai iya kaiwa biliyan 2 a shekarar…
Gwamnatin Najeriya ta yi Allah wadai da matakin rushe gine-ginen Difilomasiyyarta 2 da ke birnin Accra na kasar Ghana, tare da neman karin bayani daga gwamnatin kasar game da musabbin…
Hukumar Lafiya ta Duniya WHO ta ayyana Najeriya cikin jerin kasashen da ba sa dauke da cutar polio, tun bayan kwashe shekaru ana yaki da cutar a Kasar. Ofishin Hukumar…
Shugaban kasa Muhamadu Buhari yayi Kira ga Al’ummar Jihar Katsina da suyi hakuri kan irin Abubuwan dake faruwa a jihar na ta’addanci. A cewarsa gwamnati na iya bakin kokarin ta…
Shugaban ƙungiyar kafafen yaɗa labarai a jihar kano kuma shugaban gidajen rediyon Cool, Wazobia, Arewa Prince Aboki ne ya bayyana hakan yayin wani taro da aka yi a Africa House.…
DAGA RABIU SANUSI KATSINA. An Bukaci al’ummar da ke zaune a yankunan da matsalolin tsaro ya addaba, da su taimaka wa jami’an tsaro da bayanan sirri dan a samu damar…
A daidai lokacin da ake zargin gazawar shugabanni a fanjin tsaro, fadar shugaban ƙasar Najeriya ta zargi masu riƙe da sarautar gargajiya da hannu cikin harin ƴan bindiga a Katsina.…
Gwamna jihar Kano ya tabbatar da ƙara ranar litinin a matsayin ranar da za a fita don sararawa a kano. Cikin sanarwar da babban sakataren yaɗa labaran gwamnan Kano Mallam…