Labari mara daɗi – Hukumar Saudiyya na duba yuwuwar soke hajjin bana
Covid 19, hukumomin ƙasar saudiyya na yin wani zama na duba yuwuwar yi ko soke aikin hajjin bana. Hakan ya biyo bayan yawan samun masu dauke da cuttar Covid 19…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Covid 19, hukumomin ƙasar saudiyya na yin wani zama na duba yuwuwar yi ko soke aikin hajjin bana. Hakan ya biyo bayan yawan samun masu dauke da cuttar Covid 19…
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ce ‘yan Najeriya na fuskantar wahala sosai sakamakon annobar Coronavirus da kisan ‘yan bindiga. Ya fadi hakan ne a jawabinsa na ranar yancin kai a…
Gwamnan jihar Kano yaa ƙaddamar da wuraren gwajin cutar numfashi ta Covid 19 a kano. Gwamnan jihar Kano Ganduje ya buɗe wuraren wanda waɗansu ƙungiyoyi biyu suka kafa a wani…
Sashin Samar da abinci ta Majalisar Dinkin Duniya ta kaddamar da gidauniyar tara Dala miliyan 182 domin tallafawa mazauna yankin arewa maso gabashin Najeriya da rikicin Yan Tada kayar baya…
Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta tabbatar da kama Muhammad Alfa mai kimanin shekaru 31 da ya kware wajen yin kwartanci da aikata fyaɗe. Kakakin hukumar DSP Abdullahi Haruna Kiyawa…
Rahotanni daga Bankin raya kasashen Afrika AFDB ya ce ya baiwa Najeriyar rancen dala miliyan 288 a ‘yan tsakanin nan don taimakawa kasar farfadowa daga illar da annobar COVID-19 ta…
Daga Maryam Muhammmad Gwamnatin jihar Kano zata duba yiwuwar baiwa masana’antu damar budewa domin gudanar da ayyukansu. Gwamnan jihar Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje shine yabayyana hakan lokacin daya karbi…
Gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje ya ƙaddamar da gidaje fiye da 20 da aka samar a ruga da ke Ɗansoshiya. Gwamnan ya buƙaci gwamnatin tarayya da ta haramtawa ƴan wasu…
Gwamnatin Jihar Jigawa ta ce, za ta sanya Almajirai dubu 1 da 322 a makarantun boko bayan wasu jihohin sun taso keyarsu zuwa gida sakamakon cutar coronavirus Gwamnan Jihar Badaru…
A yayin da ta kaiwa gwamnan jiharKano ziyara bayan kammala hidimar ƙasa a jihar Kano, Shugaban hukumar shiyyar Kano A isha Tata Muhammad ta ce babu mai ɗauke da cutar…