Wannan ke nuni da cewar kowacce rana mutane na da damar fita don sararawa.

Gwamnatin jihar Kano ta janye dokar hana fita wadda aka saka don rage yaɗuwar cutar vovid 19.

Gwamnan jihar Abdullahi Ganduje ne ya sanar da hakan yayin da yake ƙarin haske kan cutar covid 19 a fadar gwamnatin.

Rahotanni sun nuna cewar alƙaluman masu ɗauke da cutar da ake samu a jihar ya ragu sosai saɓanin yadda ake samun masu dauke da ita a baya.

Leave a Reply

%d bloggers like this: