Rundunar yan sandan jihar Katsina Sun tabbatar da cafke wayanda ake zargi da laifuka daban daban. A yan Ciki harda wayanda ake zargi da fashi da makami da Barayin shanu.

Rundunar yan sandan Kan kace kwabo a kauyen Salihawa dake karamar Hukumar Batsari.

Ka zalika Rundunar tayi nasarar cafke Buhuna uku makare Wanda ake zargin Tabar wiwi ne a cikin mota kirar Golf a kanyen Dandume.

Haka kuma Rundunar tayi nasarar cafke wasu bata gari a kauyen Yan Tumaki dake karamar Hukumar Faskari da ake Zargi Yana cikin tawagar yan Tawayen Kasar chadi .mai suna Usman Muhammmad mai Shekaru 30.

PR

Leave a Reply

%d bloggers like this: