NIGERIA – Rashin aiki a Najeriya ya kai kaso 27.1 a tsakanin watanni 6
Hukumar kididdig ta Najeriya ta fitar da sanarwar samun karuwar marasa aikin yi daga kashi 23.1 zuwa kashi 27.1 a watanni 6 na farkon shekarar nan. Bayanan da hukumar ta…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Hukumar kididdig ta Najeriya ta fitar da sanarwar samun karuwar marasa aikin yi daga kashi 23.1 zuwa kashi 27.1 a watanni 6 na farkon shekarar nan. Bayanan da hukumar ta…
Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta sake ceto wani matashi mai suna Ibrahim Lawal a unguwar Shekar Ɗan Fulani a ƙaramar hukumar Kumbotso. Mai magana da yawun rundunar ƴan sandan…
Rundunar ƴan sanda ta cafke direban tare da bincike a kan tuƙin gangancin da yayi sanadiyyar mutum biyu. Direban mai suna Jamilu Ahmed ya kaɗe wani lauya ne a ƙaramar…
Rundunar ƴan sandan jihhar Kano ta kama wani Aminu Farawa bisa zargin kulle ɗansa har tsawon shekaru bakwai. “Tsawon shekaru bakwai babu kulawar lafiya balle abinci” a cewar kakakin rundunar…
Wasu ƴan bindiga sun hallaka Musa Mante ɗan majalisa mai wakiltar mazabar Baraza/Dass a jihar Bauchi. Mai magana da yawun rundunar ƴan sandan jihar Bauchi Ahmed Wakil ne ya tabbatar…
Babbar kotun shari ar musulunci da ke ƙofar kudu ƙaeƙashin mai shari a Ibrahim Sarki Yola ta yanke hukuncin kisa ta hanyar jifa a kan wani tsoho bisa laifin fyaɗe.…
Matashin maai suna Muhammed Obadimeji, ya rasa ransa yayin da yaje yin sulhi a daidai lokacin da Eniyola Ayodele da Kayode Babashola suke faɗa a kan budurwarsu Barakat Wasiu. Lamarin…
Babbar kotun musulunci da ke da zama a Hausawa filin hockey ta yanke hukuncin kisa ga matashin da yayi wani sauti da muryarsa a ciki yayi ɓatanci ga fiyayyen halitta…
Mutumin dai ya bayyana abinda matar tasa ta yi a matsayin leken asiri a don haka yake duba yuwuwar makata a gaban kotu. Wani mutum a ƙasar saudiyya ya ce…
A daidai lokacin da aka koma makaranta ga ɗaliban da za su rubuta jarrabawar fita daga sakadire. Gwamnatin Kano ta sha alwashin korar duk wani shugaban makaranta da ya tsallake…