Gwamnan jihar Kanduna ya zaɓi Ahmed Nuhu Bamalli a matsayin sabon sarkin masarautar Zazzau.

Hakan na ƙunshe cikin sanarwar da kwamishinan ƙananan hukumomin jihar  Jafaru Ibrahim Sani ne ya anar da hakan cikin sanarwar da ya fitar.

Tsagen gidansu bamalli na daga cikin jerin sarakunan fulani da suka taba jan ragamar masarautar zazzau shekaru da dama da suka wuce.

 

Leave a Reply

%d bloggers like this: