Ɗa ga fitaccen malamin addinin musulunci a Afrika Marigayi sheiƙ Jafar ya rasu

Abdulmalik ɗa ga marigari sheiƙ jafar Mahmud Adam ya rasu a sanadiyyar hatsarin mota.

Lamarin ya faru a kan hanyarsa ta Katsina.

Leave a Reply

%d bloggers like this: