A karo na biyu, ruwan sama ya sa an sake kulle makarantu a Bayelsa
Gwamnatin jihar Bayelsa ta bada umarnin rufe makarantun firamare da sakadire a faɗin jihar. Hakan ya biyo bayan ambaliyar ruwan sama da ta mamaye makarantu a faɗin jihar. Gwamnan jihar…