Bama goyon bayan rushe dakarun ƴan sanda na SARS – Matasa a Kano
Wasu matasa a jihar Kano sun nuna rashin goyon baya a kan rushes ashen na musamman a rundunar yan sanda don yaƙi da aikata Fashi wanda aka fi sani da…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Wasu matasa a jihar Kano sun nuna rashin goyon baya a kan rushes ashen na musamman a rundunar yan sanda don yaƙi da aikata Fashi wanda aka fi sani da…
Wata mata ta sayar da jikanta akan naira miliyan daya da dubu dari hudu kwanaki hudu da haihuwarsa a garin Cristian Duru a jihar Imo. Mahaifin yaron shi ya shigar…
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari tare da mataimakinsa Yemi Osibajo zasu kashe naira bilyan 3 da milyan 200 a wajen tafiye tafiye. Ofishin kasafin kudi na Najeriya ne ya fitar da…
Ɗa ga fitaccen malamin addinin musulunci a Afrika Marigayi sheiƙ Jafar ya rasu Abdulmalik ɗa ga marigari sheiƙ jafar Mahmud Adam ya rasu a sanadiyyar hatsarin mota. Lamarin ya faru…
Wasu ƴan bindiga da ba a san ko su waye ba sun sace likitoci biyu a jihar Kogi. Ƙungiyar likitocin jihar ta tabbatar da sace Ebiloma Yahaya Aduku da aka…
Fitaccen ɗan jarida ne wanda aka haifeshi a garin getso ƙaramar hukumar Gwarzo a jihar Kano. Shine wakilin gidan Rediyo Najeriya Kaduna na farko a Kano. Yayi aiki da kafar…
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari yayin da yake gabatar da kasafin kuɗi Ƴan majalisar dokokin Najeriya yayin da suke sauraron bayanin shugaban ƙasa
Shugaban majalisar dokokin a Najeriya Ahmed Lawal ya bayyana cewar za a bi dukkanin matakan kariya don kaucewa kamuwa da cutar Korona a lokacin da ya rage kasa da awanni…
Gwamnan jihar Kanduna ya zaɓi Ahmed Nuhu Bamalli a matsayin sabon sarkin masarautar Zazzau. Hakan na ƙunshe cikin sanarwar da kwamishinan ƙananan hukumomin jihar Jafaru Ibrahim Sani ne ya anar…
Gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje ya umarci hukumar zaɓe ta jihar Kkano da kada ta goyi bayan kowanne ɓangare. Hakan ya fito daga bakin gwamnan yayin da ake rantsar…