Ƴan sanda sun kama mutumin da ya kashe yayansa biyu da adda
Rundunar yan sandan jihar Naija ta kama wani Abubakar Maidabo a bisa zargin hallaka yayansa guda biyu. An kama Abubakar mai shekaru 37 a karamar hukumar Magama bayan ya hallaka…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Rundunar yan sandan jihar Naija ta kama wani Abubakar Maidabo a bisa zargin hallaka yayansa guda biyu. An kama Abubakar mai shekaru 37 a karamar hukumar Magama bayan ya hallaka…
Abubakar Murtala Ibrahim Kasuwar ƴan bindiga na cigaba da tumbatsa a Arewa, baya ga mutanen da ake sacewa ana hallaka wasu a kullum. Kusan makwanni biyu kenan ana fuskantar hare…
Babbar kotun jihar Ogun ta yankewa wani mai suna Musiliu Owolabi da ake tuhumarsa da hallaka masoyiyarsa. Lamarin ya faru aranar 12 ga watan Nuwamban shekarar 2019. Mai gabatar da…
Daga Yahaya Bala Fagge Shahararren dan ta addan nan daya addabi kasashen yammacin afirika ibrahim shekau ya saki wani sabon faifan bidiyo da yake caccakar shugaban hafsin sojojin nigeria Janar…
Majalisar ɗinkin duniya ta bayyana cewa an samu rahoton masu aikata fyaɗe guda 3,600 a yayin dokar zaman gida a Najeriya. A yayin da take jawabi, mataimakiyar sakataren majalisar Amina…
Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta yi nasarar cafke wani mai suna Habibu Saleh Cikawa da ke ƙaramar hukumar gabasawa, bisa zargin garkuwa da wata yarinya ƴan shekaru takwas. Yayin…
A mu hukunta duk wanda ya saka fim ko waƙa a youtube matuƙar bamu tantance ba ko a wanne gari yake – A cewar Afakallahu Shugaban hukumar tace fina finai…
Shugaban Gidauniyar Tallafawa Mabukata daga tushe Grassroot Care and Aid Foundation GCAF Ambasada Auwal Muhammad Danlarabawa yayi Kira da a duba halin da ake ciki a wannan lokacin na matsi…
Gwamnatin jihar Kano za ta shirya tsarin mayar da ƙananan yara da almajirai gaban iyayensu. Kwamishiniyar harkokin mata a jihar Kano Dakta Zahra u Muhammad Umar ce ta bayyanawa Mujallar…
Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi a Najeriya reshen jihar Kano ta kama mutane 92 da ake zargi da safarar kayan maye. Hukumar ta bayyana cewar ta kama mutanen…