Buhari Ya Sallami Dukkan Manyan Hafsoshin Sojin Najeriya
Shugaban ƙasar Najeriya Muhaammadu Buhari yasallami dukkan manyan hafsoshin sojin Najeriya. Cikin wata sanarwa da mai ba shugaban ƙasar shawara kan kafafen yaɗa labarai Femi Adesina ya fitar, ya ce…