Mafarauta Sun Cafke Ɗan Bindiga Da Bindiga AK47
Wasu mafarauta haɗin gwiwa da jami’an sa kai na Bijilanti sun kama wani da ake zargi mai garkuwa da mutane ne. Mafarautan sun kama mutumin ne a ranar Juma da…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Wasu mafarauta haɗin gwiwa da jami’an sa kai na Bijilanti sun kama wani da ake zargi mai garkuwa da mutane ne. Mafarautan sun kama mutumin ne a ranar Juma da…
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta sake ƙara wa’adin rufe layukan wayar da ba a haɗa su da lambar ɗan ƙasa ba. A cikin wata sanarwar hadin gwiwa da hukumar sadarwa a…
Bisa hauhawar farashin ɗanyan mai a kasuwar duniya, a na iya siyar da mai a kan naira 256 duk lita guda a halin yanzu, sai dai babu wannan shirin ƙarin…
Hukumomi a Najeriya sun tabbatar da kama jagoran ƙungiyar IPOB Nnamdi Kanu. Ƙungiyar IPOB masu fafutukar ɓallewa daga Najeriya tare da kafa ƙasar BIAFRA. Ministan Shari’a a Najeriya Abubakar Malami…
Hukumar Hisbah a jihar Kano ta umarci wasu matasa biyu da yin sallar nafila raka’a 100 biyo bayan furucin ɗaya daga ciki na ƙin yin salla kwata-kwata. Bayan wani faifan…
Hukumar zaɓe mai zaman kanta a Najeriya INEC ta bude shafin yanar gizo da ke bayar da dama ga ƴan ƙasar don yin rijistar katin zaɓe. A yau 28 ga…
Rundunar sojin Najeriya ta ce ta kashe gungun mayaƙan Boko Haram ɓangaren Sheƙau da ɓangaren ISWAP jihar Borno. Sojojin sun kashe mayaƙan ne a yankin Bula a ƙaramar hukumar Bama…
Hukumar samar da shaidar katin ɗan ƙasa a Najeriya ta sanar da cewar ta kammalawa mutane miliyan 57.3 rijistar katin su a fadin ƙasar. Babban darakta a hukumar Aliyu Aziz…
Hukumar shirya jarrabawar NECO ta tsawaita kwanakin rijistar ga ɗalibai. Hakan ya biyo bayan kiraye-kiraye da iyaye su ka yi a bisa takaitaccen lokacin da aka saka na yin rijistar…
Rundunar ƴan sanda a jihar Borno sun yi nasarar kubutar da wasu fasinjoji wadanda yan Boko Haram su ka yi yunƙurin sacewa. Jami’an tsaro ƙarƙashin jagorncin rundunar ƴan sanda sun…