Ƴan Sanda A Kaduna Sun Kama Riƙaƙƙen Mai Garkuwa Da Mutane
Rundunar ƴan sanda a jihar Kaduna sun yi nasarar kama wani da ake zargi da aikata garkuwa da mutane bayan musayar wutsa a tsakanin su. Ƴan sandan sun kama mutumin…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Rundunar ƴan sanda a jihar Kaduna sun yi nasarar kama wani da ake zargi da aikata garkuwa da mutane bayan musayar wutsa a tsakanin su. Ƴan sandan sun kama mutumin…
Hukumar lafiya matakin farko a Najeriya ta bayyana cewar nan da watan Agusta na shekarar da muek ciki za ta sake karɓar kasha na biyu na allurar rigakafin cutar Korona.…
Yayin da shugaban Najeriya ke ziyaratar Maiduguri a gabashin ƙasar a Arewa Maso Yamma kuwa an sace ɗalibai mata tare da kashe mai gadi. An sace ƴan matan ne a…
Shugaban Najriya Muhammadu Buhari ya hori sojin ƙasar da su sake zage damtse wajen yaƙara yyukan ta’addanci a ƙasar. Muhammadu Buhari ya bayyana haka ne a yayin da yake jawabi…
Gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje ya musanta labarin da aka yin a cewar wasu yan bindiga na kafa sansani a dajin falgore. Gwamnan ya miusanta wannan labara ne a…
Gwamnan jihar Zamfara Muhammad Bello Matawalle ya karɓi rahoton da wani kwamiti ya tattara a kan matsalar satar mutane a jihar. A cikin rahoton da kwamitin ya gabatar ƙarƙashin tsohon…
Rundunar sojin Najeriya ta buƙaci mayaƙan Boko Haram da su miƙa wuya don kawo ƙarshen zub da jini da aka ɗauki lokaci ana yi. Kwamandan dakarun rundunar Haɗin Kai ɓangare…
Wasu mafarauta a jihar Kogi sun kama ƴan bindiga huɗu a maɓoyarsu da ke cikin daji. Mafarautan sun kama ƴan bindigan ne a wani daji da ke ƙaramar hukumar Okehi…
Rundunar ƴan sanda a babban birnin tarayyar Najeriya wato Abuja sun tarwatsa masu zanga-zanga mabiya mazahabar shi’a. An tarwatsa mabiya shi’a da zu ka fito zanga-zanga ne a Apo-Gudu da…
Gwamnan jihar Borno Babagana Umara Zulum ya ce akwai buƙatar gwamnati ta ƙara ƙaimi wajen yaƙi da talauci a ƙasar ganin yadda mayaƙan Boko Haram ke ɗaukar mutane aiki da…