Hukumar Hisbah a jihar Kano tya kama wasu mata 11 yayin bikin zaɓen sarauniyar kyau a jihar. Babban darakta a hukumar Ustaz Aliyu Musa ne ya bayyana haka yau bayan sumamen da su ka kai. An kama ƴan matan 11 da namiji guda wanda shi ya shirya taron. Hukumar ta…
Babbar kotun jihar Kano ta tabbatar da matakin dakatar da tsohon gwamnan Kano daga jam’iyyar APC tare da hanashi bayyana kansa a matsayin shugabanta ana]l ƙasa Mau buƙata ta musamman sun koka a kan yadda ake samun ƙaruwar mabarata daga cikinsu Ɓullar wata nnoba…
Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta kori daya daga cikin kwamandojin ta, tare da binciken wasu mutane biyar bisa laifin kawo cikas a yaki da lalata da zamantakewa a jihar. Shugaban hukumar Sheik Aminu Ibrahim Daurawa ya ce an samu kwamandan da aka kora da aikata rashin da’a, yayin da…