Gwamnatin Kaduna Ta Ce Babu Ranar Buɗe Makarantu A Kaduna
Gwamnatin jihar Kaduna ta ce babu ranar bude makarantu har sai an tabbatar da samun tabbataccen tsaro a ciki da wajen jihar. Kwamishinan ilimi a jihar Dakta Shehu Muhammad ne…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Gwamnatin jihar Kaduna ta ce babu ranar bude makarantu har sai an tabbatar da samun tabbataccen tsaro a ciki da wajen jihar. Kwamishinan ilimi a jihar Dakta Shehu Muhammad ne…
Wata babbar kotun jihar Oyo ta yanke wa wani matashi hukuncin kisa ta hanyar rataya bayan ta same shi da aikata fashi da makami. An yanke wa Ekemini Otuakak Edet…
Rundunar sojin Najeriya ƙarƙashin Operation Haɗin Kai ta sake karɓar tubabbun mayaƙan Boko Haram 18 a jihar Borno. A wata sanarwa da daraktan yada labaran hukumar birgediya Janar Onyema Nwachukwu…
Rundunar ƴan sandan jihar Imo ta tabbatar da rasa jami’in ta guda ɗaya yayin da wasu yan bindiga su ka kai hari wani chaji ofis ɗin ƴan sanda a jihar.…
Hukumar zaɓe mai zaman kanta a Najeriya INEC ta sanar da cewar mutanen da ke tsakanin shekarau 18 zuwa shekaru 34 a kan gaba wajen yin rijistar katin zaɓe na…
Gwamnatin Najeriya ta gayyaci mambobin ƙungiyar likitoci masu neman kwarewa don tattauna wa da su. A ƙarshen makon da ya gabata ƙungiyar ta fityar da sanarwar fara yain aiki wanda…
Wasu da ake zargi ƴan bindiga ne sun sace wasu mutane tara a Suleja ta jihar Neja. Ƴan bindigan sun shiga unguwar ne ɗauke da makamai sannan su ka zagaye…
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta tabbatar da samun masu ɗauke da nau’in cutar Korona samfurin Delta a ƙasar. A daidai lokacin da ake samun ƙaruwar masu ɗauke da cutar Korona, gwamnatin…
Aƙalla ƴan bindiga biyu a ka hallaka yayin da su ka je neman kuɗin fansa a jihar Taraba. Tun da farko yan bindigan sun buƙaci a basu kudin fansa yayin…
Ƙungiyar Likitoci a jihar Zamfara ta yi barazanar rufe asibitocin jihar matuƙar gwamnatin ba ta ɗauki mataki a kan hare-haren da ke kai wa asibitoci ba. Shugaban ƙungiyar Mannir Bature…