Najeriya Na Goyon Bayan Majalisar Ɗinkin Duniya Kan Dokar Hana Yaɗuwar Makamai
Shugaban Najeriya Muhamamdu Buhari ya ce Najeriya ta na goyon bayan samar da tsari da dokokin a kan yaduwar makamai a yankin Afrika. Shugaban ya bayyana haka ne a yayin…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Shugaban Najeriya Muhamamdu Buhari ya ce Najeriya ta na goyon bayan samar da tsari da dokokin a kan yaduwar makamai a yankin Afrika. Shugaban ya bayyana haka ne a yayin…
Wasu da ake zargi ƴan bidniga ne sun kai wani hari a Zamfara ciki har da ofishin ƴan sanda biyu. Ƴan bindigan sun kwashe makaman jami’an staron su ka yi…
Rundunar yan sanda a jihar Imo ta sun kama wasu mata da miji bisa zargin kashe ɗan cikin su mai shekaru ashirin a duniya. An kama Lambert Osundu da matar…
Bayan dogon nazari da jarumi kuma mai ba da umarni Ibrahim Bala ya yi a ka matakin hukumar tace fina-finai ta yi na daina ɗaukar fim mai ɗauke da ta’addanci,…
Rundunar sojin Najeriya ta ce a halin yanzu fiye da mutane dubu takwas ne su ka tuba tare da ajiye makaman su daga ƙungiyar Boko Haram. Hukumar ta ce mutanen…
Fadar shehun Borno ta gudanar da taron wayar da kan al’umma a kan yadda za su karɓi tubabbun mayaƙan Boko Haram idan sun shiga cikin su. Taron da aka gudanar…
Rundunar ƴan sandan Najeriya sun kama wasu mutane uku daga cikin waɗanda su ka yi garkuwa da ƴan makarantar sakandiren Bethel ta Kaduna. Rundunar ce ta bayyana kanma mutane ukun…
Hukumar zaɓe mai zaman kanta a Najeriya INEC ta sanar da rufe gudanar da rijistar katin zaɓe da ta ke ci gaba da yi a wannan lokaci. Hukumar ta ce…
Rundunar yan sanda a Katsina sun kama wasu mutane da ake zargi su na kai wa ƴan ta’adda man fetur da kayan abinci. A wata sanarwa da kakakin yan sandan…
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta ce a kowacce shekara a na samun mutane dubu 15 zuwa dubu 20 waɗanda maciji ya ke cizo a fadin ƙasar. Ƙaramin ministan lafiya a Najeriya…