Mayaƙan IPOB Sun Kai Hari Makarantar Sakadire A Imo
Wasu da ake zargi ƴan ƙungiyar IPOB ne sun kai hari wata makaranatar sakandire a jihar Imo. Hakan na zuwa ne ƙasa da mako guda da shugaban Najeriya Muhammadu Buhari…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Wasu da ake zargi ƴan ƙungiyar IPOB ne sun kai hari wata makaranatar sakandire a jihar Imo. Hakan na zuwa ne ƙasa da mako guda da shugaban Najeriya Muhammadu Buhari…
Rahotanni daga jihar Kogi na nuni da cewar wasu yan bindiga sun kutsa tare da kai hari gidan gyran hali a jihar. Ƴan bindigan sun shiga gidan gyaran halin ne…
Rundunar ƴan sandan jihar Neja ta yi nasarar kubutar da hakimin da ƴan bindiga su ka sace a jihar Neja. An kuɓutar da hakimin a ranar Juma’a bayan da yamma.…
Gwamnatin ta ce kada a siyar dko bayar da haya har sai an samu sahalewa daga hakimi ko wani wakilin sa. Gwamnatin jihar Kano ta haramta siyar da gidaje da…
Ƴan bindigan sun karɓi shinkafar sannan su ka saki wata yarinya a jihar. Ƴan bindiga a jihar Sokoto sun fara karɓar kayan abinci a maimakon kudin fansa daga al’uma. Wani…
Hukumar lura da tuki a jihar Kano sun kama mota ɗauje da tabar wiwi a jihar. Hukumar ta kama motar ƙirar Golf a unwaguwar Ɗangwauro a jihar. Kakakin hukumar Nabilisi…
Shugaban Ya yi wannan furuci ne yayin da ya kai ziyarar aiki jihar Imo a yau Alhamis. Shugaban Njaeriya Muhammadu Buhari ya tabbatar da bayar da goyon bayan yaƙi da…
Wasu da ake zargi ƴan bindiga ne sun sace matafiya 18 a jihar Ondo. Ƴan bindigan sun sace mutanen ne a kan hanyar su ta zuwa Legas. Al’amarin ya faru…
Majalisar dokokin jihar Legas ta amince da dokar hana kiwo a jihar. Hakan ya biyo bayan matsayar da gwamnatocin kudancin Najeriya su ka cimma a baya don ganin an hana…
Hukumar lura da yanayi a Najeriya ta sanar da wasu jihohi da ka iya fuskantar barazanar iska mai ƙarfi a Najeriya. Shugaban hukumar Farfesa Mansur Baƙo ne ya sanar da…