Awanni Kaɗan Da Tare Hanyar Kaduna Ƴan Bindiga Sun Sake Sace Wasu Mutane A Hanyar Abuja
Wasu da ake zargi masu garkuwa da mutane ne ɗauke da makamai sun sake tare babbar hanyar Kaduna zuwa Abuja a yammacin jiya Litinin. Kwana guda da sace mutane tare…