Ƴan Sanda Za Su Ci Gaba Da Garƙame Majalisar Dokokin Jihar Filato
Rundunar ƴan sandan a jihar Filato ta ce za ta ci gaba da garƙam majalisar jihar har sai an samar da daidaito a kan shugabancin. Mataimakin sufeton ƴan sandan Najeriya…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Rundunar ƴan sandan a jihar Filato ta ce za ta ci gaba da garƙam majalisar jihar har sai an samar da daidaito a kan shugabancin. Mataimakin sufeton ƴan sandan Najeriya…
Rundunar ƴan sandan jihar Osun ta ce za a duba ƙwƙalwar matar da ta jefa ƴaƴan ta biyu a cikin rijiya ranar Litinin. Rundunar ta bayar da umarnin duba lafiyar…
Bismillahirrahmanirrahim. Jawabin shugaban Mujallar Matashiya Abubakar Murtala Ibrahim a yayin taron cika shekaru biyar da kafuwar ta ranar 31 Oktoba, 2021. Godiya ta tabbata ga Allah mai kowa mai komai…
Rundunar ƴan sandan a Adamawa ta ce an hallaka mutane bakwai yayin da wasu da dama su ka jikkata a sabon hari da aka kai yankin Negga da ke ƙaramar…
Ƙungiyar ma’aikatan ƙananan hukumomi a Najeriya NULGE ta karrama gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje da lambar yabo mafi girma a matsayin gwamna mafi ƙwazo wajen tafiyar da harkokin ƙananan hukumomi…
Hukumar kashe gobara a jihar Kano ta yi nasarar ceto wasu mutane biyu da su ka jikkata bayan sun shiga rijiya don ceto wata akuya. An ceto Malam Hassan mai…
Hukumar zaɓe mai zaman kanta a Njeriya INEC ta ce mutanen da su ka yi rijista a halin yanzu sun kusa miliyan hudu. Hakan na ƙunshe cikin alƙaluman da hukumar…
“A zangon mulki na farko da Dakta Abdullahi Umar Ganduje, na shekarar 2015 zuwa 2019 an tallafa wa matasa ina jin a miliyan bai fi mutum dubu hamsin ne babu…
Shugaban hukumar zaɓe mai zaman kanta a Najeriya INEC reshen jihar Kano Farfesa Riskuwa Arabu Shehu ya buƙaci matasa da su jajirce tare da jurewa ƙalubalen rayuwa don zama wasu…
Aƙalla yara 13 ne su ka rabauta da aikin tsagewar baki a asibin Malam Aminu Kano da ke Kano. Asibitin ƙwararru na Malam Aminu Kano ya fara aiki ga yara…