Yan Bindiga Sun Sace Masallata A Taraba
Daga Amina Tahir Muhammad Wasu ‘yan bindiga sun kai hari a wani masallaci a garin Tella da ke karamar hukumar Gassol a jihar Taraba, inda suka yi awon gaba da…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Daga Amina Tahir Muhammad Wasu ‘yan bindiga sun kai hari a wani masallaci a garin Tella da ke karamar hukumar Gassol a jihar Taraba, inda suka yi awon gaba da…
Daga Amina Tahir Muhammad Hukumar tsaron fararen hula ta Najeriya (NSCDC) reshen babban birnin tarayya Abuja ta aike da jami’anta 3000 domin sa idanu a kan bukukuwan kirsimeti da sabuwar…
Hukumar kiyaye afkuwar haɗɗura a Najeriya FRSC reshen jihar Kano ta sanar da cewar mutane 250 ne su ka rasa rayukansu a sakamakon haɗɗuran da su fa faru cikin shekarar…
Wasu da ake zargin ƴan bindiga ne sun sace wasu yan kasuwa a hanyar Birnin Gwari. Maharan sun tare motocin matafiyan ne a safiyar yau Laraba sannan su ka sace…
Matafiya da dama sun rasa hanyar wucewa a sakamakon tare babbar hanyar Funtua zuwa Gusau da wasu mutane su ka yi. Mutanen sun tare hanyar ne domin nuna baƙin cikin…
Fiye da shaguna 300 gobara ta laƙume a kasuwar Kara a jihar Sokoto. Gobarar da har yanzu ba a kai ga gano dalilin faruwarta ba ta fara ne da misalin…
Hukumar kashe gobara a jihar Kano ta ce an samu tashin gobara guda 706 maimakon 786 da aka samu a shekarar da ta gabata. Jami’in hulɗa da jama’a na hukumar…
Mutane da dama ne su ka rasa rayukan su a sakamakon harin mayaƙan Boko Haram a jihar Borno. Mayaƙan sun kai hari wasu ƙauyuka a ƙaramar hukumar Askira Uba da…
Rundunar ƴan sanda a jihar taraba ta yi nasarar kama wasu mutane 11 da ake zargin su da yin garkuwa da mutane. Mai magana da yawun ƴan sandan Najeriya CP…
Hukumar kula da gidajen gyaran hali a Najeriya za ta samar da wasu jami’ai na musamman wadanda za su dinga bai wa gidajen yari kulawa ta musamman domin kare gidajen…