Gwamnatin Kaduna Ta Haramta Bukukuwa A Harabar Makarantunta
Gwamnatin jihar Kaduna ta sanar da haramta duk wani nau’in biki a cikin harabar makarantun jihar ta. Babban sakatare a ma’aikatar ilimi ta jihar Dakta Yusif Saleh ne ya sanar…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Gwamnatin jihar Kaduna ta sanar da haramta duk wani nau’in biki a cikin harabar makarantun jihar ta. Babban sakatare a ma’aikatar ilimi ta jihar Dakta Yusif Saleh ne ya sanar…
Gwamna jihar Kano Dakta Abudllahi umar Ganduje ya ce rikicin cikin gida a jam’iyar APC ba zai ɗauke masa hankali a kan ayyukan ci gaba da gwamnatin sa ta sa…
Mutane na ta tofa albarkacin bakin su a kan shirin shirin da aka yi a kan auren WUFF . An tattauna da malama Sadiya Sani a cikin shirin Sirrin Ma’aurata…
Gwamnatin jihar Neja ta bayar da umarnin rufe makarantu an firamare da sakandire da ma na gaba da sakandire a karamar hukumar Wushishi ta jihar. Shugaban karamar hukumar Wushishi Danjuma…
Gwamnatin jihar Nassarawa ta haramta amfani da gawayi da ma siyar da shi a fadin jihar baki ɗaya. Babban sakatare a ma’aikatar muhalli a jihar Aliyu Agwai ne ya sanar…
Hukumomi a jihar Kaduna sun ce ƴan bindiga sun hallaka mutane tara a wasu hare-hare da su ka kai wurare daban-daban na cikin jihar. Kwamishinan al’amuran tsaro a jihar Samuel…
Hukumar hana fasa ƙwauri a Najeriya Kwastam ta kama wata kwantena maƙare da sabbin bindigu da sauran makamai a Legas. Hukumar ta kama motar ne a ranar juma’a bayan tsanananta…
Ƙungiyar malaman jami’a a Najeriya ASUU za su yi zama na ƙarshe a yau don cimma matsaya kan tafiya yajin aiki. Ƙungiyar ta yi wa gwamnati gargaɗi kafin zaman da…
Rahotanni daga jihar Nassarawa na tabbatar da cewa cutar Lassa ta hallaka wasu ƙwararrun likitoci a jihar. Likitocin sun rasa rayukansu a asibitin Dalhat Arafat Special Hospital da ke Lafiya…