A Karo Na Uku Za A Sake Yi Wa Ƴan Najeriya Rigakafin Korona
Hukumar lafiya matakin farko a Najeriya ta ce za a sake jaddada rigakafin allurar Korona ga ƴan ƙasar waɗanda aka musu a karon farko. Shugaban hukumar Faisal Shu’aib ne ya…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Hukumar lafiya matakin farko a Najeriya ta ce za a sake jaddada rigakafin allurar Korona ga ƴan ƙasar waɗanda aka musu a karon farko. Shugaban hukumar Faisal Shu’aib ne ya…
Wasu ƴan bindiga sun sace mutane 42 tare da kashe wasu uku a jihar Kaduna. ƴan bindigan sun kashe mutanen tare da sace wasu a ƙananan hukumomin Chikun da kuma…
Rahotanni daga jihar Kaduna na nuni da cewar mutane 60 da aka sace a wata coci a jihar sun shaki iskar yanci. Bayan shafe fiye da wata guda a hannun…
A safiyar Asabar ɗin nan wasu mayakan Boko Haram sun tashi abin fashe unguwar gida dubu ta jihar Borno. Wasu mutanen mazauna wata unguwa da ke makwaftaka da filin sauka…
Hukumar kashe gobara a jihar Kano ta ce an samu gawarwakin mutane 30 da su ka mutu a asakamakon kifewar wani jirgin ruwa a ƙaramar hukumar Ɓagwai. Kakakin hukumar Saminu…
Shugaban hukumar ilimin bai ɗaya a Kaduna ya ce za su gurfanar da malaman makarantar su 233 waɗanda aka gano su na amfani da takardun jabu a gaban kotu. Gwamnatin…
Ƙungiyar masu buƙata ta musamman reshen arewa maso yammaicn Najeriya sun lashi takobin taimaka wa wajen yaƙi da ƴan bindiga da su ka gagari jama’a. Shugaban ƙungiyar Yarima Sulaiman Ibrahim…
Wasu da ake zargi mayakan Boko Haram ne sun sace wasu mutane 15 yayin da sun ke kan hanya a jihar Borno. An sace mutafiyan sannan aka shiga da su…
Hadaddiyar Kungiyar Ma’aikatan Lafiya ta kasa Reshen Jihar Kano JOHESU ta zabi Sabon Shugabanta a Kano Com Ibrahim Muhammad Maikarfi Shine ya lashe zaben da aka gudanar jiya a sakatariyar…
Hukumar dakile cutuka masu yaɗuwa NCDC ta ce an samu masu ɗauke da sabon nau’in cutar Korona na Omicron a ƙasar. Mutanen da aka samu na ɗauke da cutar sun…