Za A Gaggauta Yanke Hukunci A Kan Wanda Ya Kashe Hanifa – Ganduje
Gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje ya ce gwamnatin sa za ta tabbatar an gaggauta yanke hukuncin kisa a kan wanda ake zargi da kashe ɗalibar sa a jihar. Gwamna…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje ya ce gwamnatin sa za ta tabbatar an gaggauta yanke hukuncin kisa a kan wanda ake zargi da kashe ɗalibar sa a jihar. Gwamna…
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta ce ba ta da shirin janye tallafin man fetur a halin da ake ciki. Ƙaramin minsitan man fetur a Najeriya Timipere Sylva ne ya sanar da…
Gwamnatin jihar Kano ta soke lasisin dukkanin makaratu masu zaman kansu na faɗin jihar Kano. Kwamishinan ilimi a jihar Kano Sanusi Sa’id ƙiru ne ya sanar da haka a yayin…
Gwamnatin jihar Borno ta tabbatar da kafa wani kwamitin mutane biyar da zai bi diddigin kisan wani ɗalibi a jihar. Ma’aikatar ilimi a jihar ce ta ce ta kafa wani…
Rahotanni na nuni da cewar an kama jami’an yan sandan da suka ci zarafin wasu matafiya a wani shingen bin cike a jihar Edo. Bidiyon cin zarafin da aka dinga…
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya tabbatar wa mazauna garin Kaduna kudirin gwamnatin sa na murkushe yan ta’adda da masu aikata miyagun laifuka a jihar da sauran sassan kasar nan. Buhari…
Shugaban ƙungiyar Kayode Fayemi ne ya sanar da haka bayan wani zama da ƙungiyar ta yi da mambobinta a kan batun ƙara farashin man fetur. Shugaban ya ce duba ga…
Hukumar hana cunkuson ababen hawa a jihar Kano KAROTA ta rage harajin da ta saka wa masu tuƙa babur mai ƙafa uku da aka fi sani da adaidaita sahu. Hakan…
Wata babbar kotu a jihar Bauchi ta yanke wa wasu matasa uku hukuncin zama a gidan kurkuku na tsawon shekaru 17 ba tare da zaɓin tara ba. Alƙalin kotun Justice…
Rundunar ƴan sandan jihar Kwara ta musanta raɗe-raɗin da ake kan cewar wasu ƴan bindiga masu goyon bayan Bello turji na koma wa wasu dazukan jihar. Mai magana da yawun…