Ƴan Sanda Sun Kama Matashin Da Ya Yi Garkuwa Da Kawunsa Kuma Ya Kasheshi
Rundunar ƴan sandan jihar Filato ta kama wani mai garkuwa da mutane da ya hallaka kawunsa bayan an ƙi biyan kuɗin fansa. An yi holen matashin mai shekaru 20 a…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Rundunar ƴan sandan jihar Filato ta kama wani mai garkuwa da mutane da ya hallaka kawunsa bayan an ƙi biyan kuɗin fansa. An yi holen matashin mai shekaru 20 a…
Wasu ƴan bindiga da su ka sace mutane a jihar Neja sun bukaci a ba su jarkar man fetur lita 50 da lemon roba a madadin kudin fansa. Ƴan bindigan…
Aƙalla mutane biyar ne su ka mutu yayin da aka ƙone gidaje da dama a sakamakon rikici tsakanin manoma da makiyaya a jihar Ogun. Al’amarin ya faru a ƙaramar hukumar…
Hukumar zaɓe mai zaman kanta a Najeriya INEC ta sanar da ranar 23 ga watan Fabrairun shekarar 2023 a matsayin rannar da za a yi zaben shugaban ƙasa. Shugaban hukumar…
Ɗumbin Tarihin garin ne ya sa aka wallafa littafi a kan sa. Garin Zawaciki na ƙarƙashin ƙaramar hukumar Kumbotso a Kano, kuma Kwamared Abubakar Yahuza Yakubu ya wallafa littafin tarihin…
Kakakin rundunar Edward Gabkwet ne ya sanar da haka a wata sanarwa da ya raba wa manema labarai. Ya ce rundunar ta kuɓutar da mutane 26 waɗanda aka sace a…
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya ɗage takunkunmin da aka sanyawa dandalin Tuwita bayan cika sharuɗan da gwamnati ta gindaya. Hakan na ƙunshe cikin watasanarwa mai sanye da sa hannun shugaban…
Matuƙa babur mai ƙafa uku wanda aka fi sani da Adaidaita Sahu sun janye yajin aiki a yau. Su su ka sanar da hakan a yayin taron manema labarai yau.…
A sakamakon rashin matuƙa adaidaita sahu a jihar Kano, motocin gida da na dakon kaya da babura masu ƙafa biyu na ɗaukar fasinja don biya musu buƙatunsu. Masu tuƙa babur…
Gwamnatin tarayya a Najeriya ta tsayar da watan Mayu domin fara ƙidayar yan ƙasar baki ɗaya. Shugaban hukumar kidaya ta kasa National Population Comission ya ce a karon farko a…