Ma’aikatar Kula Da Yan Sanda Ta Kori Manyan Jami’anta Biyu
Ma’aikatar harkokin kula da aikin ƴan sanda a Najeriya sun kori wasu jami’ai biyu da su ke aiki dakataccen ɗan’sandan da ake zargi da hannu wajen shigo da miyagun ƙwayoyi.…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Ma’aikatar harkokin kula da aikin ƴan sanda a Najeriya sun kori wasu jami’ai biyu da su ke aiki dakataccen ɗan’sandan da ake zargi da hannu wajen shigo da miyagun ƙwayoyi.…
Rahotanni na nuni da cewar tsagin gwamna Ganduje sun yi nasara a kotun ɗaukaka kara bayan da su ka ɗaukaka kara a kan hukuncin kotu da ta ba su rashin…
Hukumar Hisbah a Kano ta ce an Samu karuwar bokaye a jihar Kano. Hukumar ta bayyana haka ne a shafin ta wanda ta ce ta kama akalla bokaye talatin a…
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya aikewa majalisar dokokin Najeriya wasika domin neman amincewa da kafa wata hukuma da za ta lura da wasu daga cikin jami’an tsaron kasar. Shugaba Buhari…
Ƙungiyar ɗalibai a Najeriya ta yi barazanar shirya zanga-zanga a kan tafiya yajin aikin malaman jami’a. Shugaban ƙungiyar na ƙasa Sunday Adebayo ne ya sanar da haka a wata sanarwa…
Rundunar yan sanda a jihar Neja sun kuubutar da wasu mutane 20 waɗanda yman bindiga su ka yi garkuwa da su.. Mai magana da yawun rundunar DSP Wasiu Abiodun ne…
Hukumar kula da ingancin abinci ta ƙasa a Najeriya NAFDAC reshen jihar Kaduna ta ce ta kama maganin ƙarfin maza mai yawa a jihar. Shugaban hukumar Nasiru Mato ne ya…
Wanda ake zargi da kisan ɗalibarsa Abdulmalik Tanko Ya musanta zargin hallaka ɗalibarsa da yin garkuwa da ita. Lauyan malamin makarantar ne ya bayyana hakan a gaban kotu yayin da…
A yau kotu za ta fara sauraron ƙarar da ake zargin wani Abdulmali Tanko da hallaka ɗalibarsa Hanifa Abubakar mai shekaru biyar a duniya. Babbar kotun jihar Kano ce za…
Ƙungiyar malaman jami’a a Najeriya sun fara yajin aikin gargaɗi na wata guda tun bayan gaza cimma matsaya da kuma rashin cika alƙawuran da su ka ce gwamnati ta ƙi…