Ƙungiyar Yan Jarida Ta Ɗaura Ɗamarar Kawo Ƙarshen Labaran Ƙarya A Yanar Gizo
Shugaban ƙungiyar yan jarida masu wallafa labarai a yanar gizo Hisham Habib ne ya bayyana haka a yayin ganawa da mambobin ƙungiyar yau Asabar. Hisham Habib ya hori mambobin ƙungiyar…