Babu Sauran Batun Karɓa-Karɓa A Jam’iyar PDP Kowa Na Iyayin Takarar Shugaban Ƙasa
Kwamitin zartarwa, NEC, na jam’iyyar Peoples Democratic Party, PDP, ta yanke shawarar bawa kowa fitowa takarar shugaban ƙasa a maimakon mika mulkin ga yanki guda na ƙasar. Kwamitin zartarwa na…