“Yan Bindiga Sun Yi Garkuwa Da Mutane A Jirgin Ruwa A Jihar Bayalsa
Wasu da ake zargi “yan bindiga ne sun yi garkuwa da mutane Takwas a cikin jirgin ruwa a Jihar Bayalsa. “Yan bindigan sun aikata ta’addancin ne a lokcin da mutanen…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Wasu da ake zargi “yan bindiga ne sun yi garkuwa da mutane Takwas a cikin jirgin ruwa a Jihar Bayalsa. “Yan bindigan sun aikata ta’addancin ne a lokcin da mutanen…
Babbar kotun jihar Kano da ke zaune a Audu Baƙo ta sanya ranar 28 ga watan Yulin da mu ke ciki domin yanke hukunci a kan shari’ar mutanen da ake…
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya shiga ganawar sirri da gwmnonin jam’iyyar APC yau a fadarsa da ke babban birnin tarayya Abuja. Ganawar na zuwa ne yayin da jam’iyyar APC ke…
Shugaban hafsoshin tsaro na Najeriya Janar Lucky Irabor, ya ce sojoji sun daƙile wani shirin ‘yan da ‘yan ta’adda na kai hari wasu birane a Najeriya. Janar Lucky Irabor, ya…
Aƙalla mutane 15 ne suka rasa rayukansu yayin da wasu suka ɓace a safiyar Lahadi bayan wasu da ake zargin ‘yan bindiga ne sun kai hari ƙauyen Igama a Edumoga…
Akalla mutane uku ne su ka rasa rayukan su wasu kuma su ka jikkata sakamakon mamakon ruwan sama da aka tafka a Jihar Katsina. Jami’in yada labarai na Karamar Hukumar…
Shugaban kasa Muhammadu Buhari, a yau Lahadi, 12 ga watan Yuni, ya nuna damuwa kan matsalar rashin tsaro a kasar Najeriya. Buhari ya kuma roki yan Najeriya da su dage…
Wasu ‘yan bindiga sun yi garkuwa da wasu fastoci uku a kan hanyar Ochadamu-Okele-Ejule a ranar Juma’a a karamar hukumar Ofu ta jihar, inda suka bukaci a biya su N80m…
Rundunar ‘yan sandan Jihar Nasarawa sun samu nasarar cafke mutane 24 wanda ta ke zargi ‘yan bangar siyasa ne a Jihar. Jami’in hulda da jama’a na rundunar ‘yan sandan Muyiwa…
Gwamnan Jihar Ondo Rotimi Akeredola ya dakatar da gudunar da bikin ranar Dimokradiyya a fadin Jihar. Gwamnan Jihar Rotimi Akeredola shine wanda ya bayyana hakan a shafinsa na Twitter a…