Ƴan Sanda A Abuja Sun Ce Ƴan Fashi Ne Su Ka Kai Hari Ba Ƴan Bindiga Ba
wasu da ake kyautata zaton ‘yan bindiga ne a safiyar yau Litinin sun kai hari a jerin gidaje na Gwarinpa da ke babban birnin tarayya Abuja. Rahotani sun nuna cewa…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
wasu da ake kyautata zaton ‘yan bindiga ne a safiyar yau Litinin sun kai hari a jerin gidaje na Gwarinpa da ke babban birnin tarayya Abuja. Rahotani sun nuna cewa…
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya naganawa da gwamnonin Arewa a kan fitar ɗan takarar shugaban ƙasa. Shugaban ya shiga tattaunwa da gwamnonin arewa na jam’iyyar APC domin tattauna batun ɗan…
Wasu da ake zargin ‘yan bindiga ne, sun ɗauke mahaifiyar Abdulkarim Abdulsalam Zaura wanda aka fi sani da A. A Zaura. Abdussalam Abdulkarim ɗan takarar sanata shiyyar Kano ta tsakiya…
‘Yan sandan babban birnin tarayya Abuja sun tarwatsa wasu masu zanga-zanga a birnin tarayya Abuja a jiya Juma’a. Masu gudanar da zanga-zangar sun kasance ‘yan uwan fasinjojin jirgin kasan Abuja…
Maniyyata Aikin hajjin 1,105 a Jihar Gombe za su ziyarci kasar saudiyya domin sauke farali a aikin hajjin bana. Babbar jami’ar hulda da jama’a ta hukumar jin dadin alhazai a…
Sabuwar kungiyar ta’addanci ta jama’atu Ansarul muslimina fil biladi ta sanar da cewa ba ta da hannu a harin jirgin kasan da aka yi a Jihar Kaduna a watan Maris…
Daga Khadija ahmad Tahir Jami’an tsaron hadin gwiwa na MNJTF na kasa da kasa sun hallaka mayakan Boko Haram da ISWAP 805 a lokacin da su ke gudanar da atisaye…
Rikici ya ɓarke a kasuwar Lungbe Timber da ke babban birnin tarayyar Najeriya bayan da wani ya yiu ɓatanci ga fiyayyen halitta annabi Muhammad S.A.W. Mutane sun yi gaggawar jefe…
Jam’iyyar APC mai mulki a Najwriya ta sanar da cewar mutane goma daga cikin masu neman kujerar shugaban kasa sun faɗi yayin da aka fara tantance su. Jam’iyyar APC ta…
Wani matashi a jihar Kano ya sadaukar da shaidar kammala yi wa ƙasa hidima ga Sanata Rabi’u Kwankwaso. Matashin mai suna Mu’az Mu’azzam Yunusa ya da ya karɓi sakamakon kammala…