Za A Fuskanci Karancin Wutar Lantarki A Yau Asabar A Jihar Kano-KEDCO
Kamfanin rarraba hasken wutar Lankarki na Najeriya reshen KEDCO Jihar Kano ya bayyana cewa a yau Asabar za ai rashin wutar lankarki na tsawon awanni Takwas a Jihar. Jami’in hulda…