Gwamnatin jihar Kano ta sanar da dakatar da dokar hana kekuna masu uku a wasu manyan tituna a cikin birnin Kano.

Manajan Daraktan hukumar kula da zirga-zirgar ababen hawa ta Kano Baffa Babba Dan Agundi ya bayyana haka a lokacin da yake zantawa da manema labarai a yau Laraba.
Ya kara da cewa sun dauki matakin ne saboda kamfanin da suka dora wa alhakin samar da motocin haya da za su karade birnin bai shirya

