Ƴan Sanda A Kebbi Sun Kuɓutar Da Mutane Biyar Da Aka Sace
Rundunar yan sanadan jihar Kebbi ta tabbatar da kubutar da wasu mutane biyar da aka yi garkuwa da su a kwanakin baya a jihar. Kwamishinan yan sandan jihar Ahmad Magaji…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Rundunar yan sanadan jihar Kebbi ta tabbatar da kubutar da wasu mutane biyar da aka yi garkuwa da su a kwanakin baya a jihar. Kwamishinan yan sandan jihar Ahmad Magaji…
Jami’an rundunar ‘yan sandan Jihar Kaduna sun samu nasarar kama wani dan bindiga bayan wata musayar wuta da su ka yi da su a Kauyen Madugu da ke kan hanyar…
Wasu da ake zargi ‘yan bindiga ne sun hallaka wani tsohon kwamishina Cif Gab Onuzulike da wasu mutane biyar a Jihar Enugu. Lamarin ya faru ne a ranar juma’a a…
Rundunar ‘yan sandan Jihar Katsina ta kama mai garin Gobirau da ke karamar hukumar Faskari ta Jihar Surajo Madawaki bisa zargin sa da hada kai da ‘yan ta’adda wajen hallaka…
Hadakar rundunar ‘yan sanda da ‘yan sa-kai da Mafarauta a Jihar Neja sun hallaka wasu ‘yan ta’adda bakwai a Jihar. Mai magana da yawun rundunar ‘yan sandan Jihar Wasiu Abiodun…
Kungiyar kare hakkin fulani makiyaya ta Miyatti Allah ta bayyana cewa a yayin zaben shekarar 2023 mai zuwa za su goyawa jam’iyyar APC ba. Sakataren kungiyar ta Miyatti Allah Saleh…
Hukumar Hisba ta Jihar Kano ta tabbatar da kama wata mota makare da kwalaben giya a lokacin da motar ke yunkurin shigowa Jihar ta Kano. Babban Daraktan hukumar Dr Harun…
Babban Bankin Najeriya CBN ya musanta jita-jitar da ake yadawa cewa Bankin zai kirkiro wasu sabbin kudade a Kasar da su ka hada da 2,000 5,000 da kuma dubu 1,0000.…
Gwamnatin tarayya tace jiragen kasan Abuja zuwa Kaduna zasu dawo aiki kafin nan da makonni biyu. Ministan sufuri, Mu’azu Jaji Sambo, ya bayyana hakan a jiya Alhamis a filin jirgin…
Ofishin Manejin basussukan Najeriya (DMO) ya bayyana cewa akwai bukatar gaggawa na gwamnatin tarayya ta rage karban basussuka don a iya biyan na kasa. Dirakta Janar na ma’aikatar DMO, Patience…