CBN Ta Umurci Bankuna Su Fara Aiki Ranar Asabar Har Zuwa 31 Ga Janairu
Babban Bankin Najeriya CBN, ya umurci dukkan bankunan dake Najeriya su fara bude kofofinsu daga ranar Asabar har zuwa ranar 31 ga Junairu don mutane su samu damar mayar da…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Babban Bankin Najeriya CBN, ya umurci dukkan bankunan dake Najeriya su fara bude kofofinsu daga ranar Asabar har zuwa ranar 31 ga Junairu don mutane su samu damar mayar da…
Ministar kudi, kasafi da tsare-tsaren kasa, Zainab Ahmed ta kara jaddada cewa babu gudu ba ja da baya sai gwamnatin tarayya ta cire tallafin mai a watan Yunin 2023. Zainab…
Kungiyar ma’aikatan jami’o’i, ASUU, reshen Jami’ar Tarayya da ke Dutse, Jihar Jigawa ta nuna kin amincewarta da mayar da ma’aikatanta tamkar na wucin gadi. Shugaban na ASUU a FUD, Dr…
Gwamnan jihar Kebbi, Abubakar Atiku Bagudu, ya ce gwamnatinsa ta ware Naira Biliyan 3.5 domin biyan sauran makudan kudade ga ma’aikatan gwamnati da suka yi ritaya a jihar. Gwamna Bagudu…
A yau Alhamis kotu taci gaba da shar’ar kisan matashiyar nan mai suna Ummukulsum Sani Buhari, wadda ake zargin masoyinta dan kasar china, Geng Quangraong da kashe ta a jihar…
Dan takarar Shugabancun Kasa na jam’iyyar APC, Bola Ahmed Tinubu, ya yi alkawarin idan aka zabe shi zai yi iyakar kokarinsa wajen dorawa kan nasarorin da Shugaban Kasa Muhammadu Buhari…
Jam’iyyar PDP ta ce kuskuran da dan takarar shugabancin kasa na jam’iyyar APC, Bola Ahmed Tinubu ya yi a wajen kaddamar da takararsa a Jihar Filato, kan nemawa PDP albarka…
Hukumar Kididdiga ta Kasa (NBS) ta bayyana cewa hauhawar farashin kayayyaki a Nijeriya ya tashi daga kashi 20.77% a watan Satumbar 2022 zuwa kashi 21.09 a watan Oktoban 2022 a…
Rundunar sojojin Najeriya ta samu nasara kashe wasu kasurguman ’yan ta’adda biyu – Halilu Sububu da Gwaska Dankarami – da mayakansu a wannan Talatar. Nasarar da rundunar ta samu na…
Wata Babbar Kotun Tarayya mai zamanta a Legas, ta ba da umarnin dakatar da kamfanin jiragin sama na Najeriya (Nigeria Air) daga fara aiki. Kotu ta ba da umarnin dakatawar…