Sufeton ‘Yan Sandan Najeriya Ya Bukaci A Dakatar Da Yunkurin Kotu Na Kulleshi
Babban Sufeton ‘yan sandan Najeriya Usman Alkali Baba ya bukaci kotu da ta soke hukuncin dauri da wata kotu ta yanke masa sakamakon kin biyayya da kotun ta ce yayi…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Babban Sufeton ‘yan sandan Najeriya Usman Alkali Baba ya bukaci kotu da ta soke hukuncin dauri da wata kotu ta yanke masa sakamakon kin biyayya da kotun ta ce yayi…
Gwamnatin tarayya ta sanar da cewa zata dawo da jigilar jirgin kasan Abuja zuwa Kaduna ranar biyar ga watan Disamba. Manajan darakta na kamfanin jiragen kasa na Najeriya NRC, Fidet…
Wata ma’aikaciyar inganta rayuwar al’umma, Hajiya Binta Kasimu ta koka kan yadda karuwar ta’addancin ’yan bindiga a kasar nan ke jefa ‘yan mata marayu da suka rasa matsugunnansu. Hajiya Binta…
Uwargidan dan takarar shugabancin kasa na jam’iyyar PDP, Titi Atiku Abubakar, ta bayyana cewa bai kamata ‘yan Najeriya su yi wa mijinta Atiku Abubakar mummunan zato ba duba da kabilar…
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar ya bayyana cewa jam’iyyar APC mai mulki ta barnata kusan shekaru takwas ba tare da cimma wasu abin a zo a…
Gwamnatin Jihar Kaduna, ta ce dakarun sojin Nijeriya sun gano gawarwaki guda biyu wanda ake zargin ‘yan bindiga ne suka hallakasu su. kwamishinan ma’aikatar tsaro da harkojin cikin gida ta…
Kakakin Yaɗa Labaran yakin neman zaben ɗan takarar shugaban kasa na ja’iiyyar APC ya tabbatar da cewa ɗan takarar su bai taɓa ɗaura niyya ba ballantana bayyana cewa idan ya…
Hukumar Zaɓe ta Ƙasa (INEC), ta tabbatar da cewa hare-haren kona ofisoshin ta a wasu sassan ƙasar nan ba zai hana gudanar da zaɓen shekarar 2023 ba. Shugaban hukumar INEC…