Zan Yi Amfani Da Matasa Don Kawo Karshen ‘Yan Bindiga – Dikko Radda
Dan takarar gwamnan jam’iyyar APC a jihar Katsina, Dr. Dikko Umar Radda, ya bayyana cewa zai yi amfani da matasa don yakar yan bindiga idan ya zama gwamnan jihar a…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Dan takarar gwamnan jam’iyyar APC a jihar Katsina, Dr. Dikko Umar Radda, ya bayyana cewa zai yi amfani da matasa don yakar yan bindiga idan ya zama gwamnan jihar a…
Rundunar ‘yan sandan Jihar Ogun sun samu nasarar kama wasu ‘yan damfara ta kafar Intanet bisa zargin su da yin garkuwa da abokin aikin su. Kakakin rundunar ‘yan sandan Jihar…
Hukumar Hisbah a jihar Kano ta bayyana cewa, ta lalata kimanin manyan motoci dauke da giya guda 25 daga farkon watan Janairun wannan shekarar zuwa yanzu. Sannan kuma ta kama…
Gwamnatin Jihar Zamfara ta bada umarnin daukar ma’aikata 2,000 wadanda za su yi aikin yakar ta’adar shaye-shaye da daba a Jihar. Shugaba a kwamitin yaki da daba da shaye-shaye a…
Gwamnatin Kasar Jamhuriyar Nijar ta haramta wa ’yan Najeriya masu sana’ar tukin tasi a kasar su sama da 200 ci gaba da aiki sai kowannensu ya biya ta harajin N700,000.…
Majalisar Dattawan Najeriya ta bukaci babban bankin CBN da ya kara wa’adin daina karbar tsofaffin kudi har zuwa ranar 30 ga watan Yunin shekarar 2023 mai kamawa. Hakan na zuwa…
Shugaban kasa Muhammadu Buhari a ranar Laraba ya kambama kwamandan dogaran fadarsa da aka yi wa karin girma, Manjo-Janar Muhammad Usman, inda ya siffantasa a matsayin jami’in tsaro na daban…
Wasu da ake zargin bata gari ne sun sanya abin fashewa a fadar Sarkin Okene da ke yankin na Okene a Jihar Kogi. Abun fashewar ya tashi ne a safiyar…
Majalisar Dattawa ta yi watsi da bukatar Shugaban Kasa Muhammadu Buhari na sake fasalin rancen Naira Tiriliyan 22.7 da Babban Bankin Najeriya (CBN) ya bai wa Gwamnatin Tarayya. Karkashin wani…
Majalisar dattawan Najeriya ta roki babban banki na CBN ya tsawaita wa’adin da ya bada na canza tsofaffin kudi zuwa tsakiyar shekarar badi. An rahoto cewa majalisar dattawan ta na…