Jami’an ‘Yan Sanda A Kaduna Sun Ceto Mutane 206 Daga Hannun ‘Yan Bindiga
Rundunar ‘yan sandan Jihar Kaduna ta bayyana cewa a cikin shekarar 2022 da mu ke bankwana da ita ta hallaka ‘yan bindiga 21 tare da kama wasu da dama. Kwamishinan…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Rundunar ‘yan sandan Jihar Kaduna ta bayyana cewa a cikin shekarar 2022 da mu ke bankwana da ita ta hallaka ‘yan bindiga 21 tare da kama wasu da dama. Kwamishinan…
Kasar Qatar za ta kyautar da manyan motocin daukar fasinja da aka yi amfani da su a gasar kofin duniya ga kasar Lebanon domin taimaka wa harkokin sufuri a kasar.…
Majalisar dattawan Najeriya ta amince da ƙaramin kasafin kuɗi da shugaban ƙasar Muhammadu Buhari ya aike mata na naira biliyan 819.5 Majalisar ta amince da kasafin ranar Laraba, bayan da…
Wasu yan bindinga sun sace wani basaraken Fulani mai suna Alhaji Aliyu Abdullahi a kauyen Maganda da ke karamar hukumar hukumar Kagarko a jihar Kaduna. Basaraken wanda ake kira da…
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya yi kira ga hukumomin tsaron ƙasar da za su yi aiki da hukumar zaɓen ƙasar a lokacin zaɓukan 2023 da ke tafe da su kasance…
Rahotanni daga Jihar Anambra sun tabbatar da cewa wasu da ake zargi ‘yan bindiga ne sun sanyawa wani Ofishin ‘yan sanda wuta a karamar hukumar Ihiala da ke Jihar. Maharan…
Gwamnan Jihar Kaduna, Nasir El-Rufa’i, ya ce akwai bukatar a fara hukunta ’yan siyasar da ke amfani da addini a wajen yakin neman zabe. Ya bayyana haka ne ranar Talata…
Akalla mutane bakwai ne su ka raya rayukan su a wani hadarin mota da ya afku a Kauyen Gunu da ke karamar hukumar Munya ta Jihar Neja. Kwamanda a hukumar…
Ministan ƙwadago na Najeriya Chris Ngige ya ce nan ba da jimawa ba gwamnatin tarayya za ta bayyana ƙarin albashi ga ma’aikatan gwamnati a ƙasar domin rage raɗadin tashin farashin…
Kungiyar Malaman Jami’o’i ASUU ta zargi Kakakin Majalissar wakilai Femi Gbajabiamila da yaudararsu, kungiyar tace ya bukaci su janye yajin aikin da suke Na tsawon watanni takwas a watan Oktoban…