Gwamnatin Tarayya Za Ta Fara Sarrafa Kashin Dabbobi Zuwa Takin Zamani
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa, ta shirya tsaf, domin mayar da wasu ababen da aka fitar daga jikin dabbobin da aka yanka a mayankar kamar su kashinsu da saurasu zuwa…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa, ta shirya tsaf, domin mayar da wasu ababen da aka fitar daga jikin dabbobin da aka yanka a mayankar kamar su kashinsu da saurasu zuwa…
Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa NDLEA ta tabbatar da kama kunshin kwayoyi masu yawa a wasu Jihohi hudu da ke Najeriya. Mai magana da yawun hukumar…
Hukumar sufurin Jiragen kasa ta NRC ta Jihar Ondo ta bayyana dakatar da zirga-zirgar jiragen kasa da ke Jihar Edo. Dakatarwar na zuwa ne a ranar Lahadi sakamakon harin da…
Yan bindiga sun yi awon gaba da fasinjoji da yawa daga tashar jirgin kasa da ke karamar hukumar Igueben a jihar Edo a karshen makon nan. Rahoton Daily Trust ya…
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Adamawa ta tsaurara matakan tsaro gabanin ziyarar da Shugaba Muhammadu Buhari zai kai jihar. Rundunar ta bukaci jami’anta da su nuna kwarewa tare da tabbatar da…
Shugaban kasa Muhammad Buhari ya mika sakon ta’aziyyar sa ga gwamnatin Jihar Kebbi da al’ummar Jihar baki daya sakamakon rasa rayukan mutanen Jihar da hadarin jirgin ruwa ya kife da…
Rundunar ‘yan sandan Jihar Kwara ta kama wani matashi da yayi garkuwa da mahaifinsa har ta kai ga ya anshi kudin fansa. Kakakin rundunar ‘yan sandan Jihar Okasanmi Ajaye shine…
Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC ta jinjinawa al’ummar Najeriya dangane da yadda su ke fito domin karbar katunan zaban su a ofisoshin hukumar. Kwamishinan yada labarai da…
Rundunar ‘yan sandan Jihar ta samu nasarar ceto mutane 15 da wasu mahara su ka yi garkuwa da su akan hanyar Gusau zuwa Funtua. Mai magana da yawun rundunar ‘yan…
Rundunar ‘yan sandan Jihar ta samu nasarar ceto mutane 15 da wasu mahara su ka yi garkuwa da su akan hanyar Gusau zuwa Funtua. Mai magana da yawun rundunar ‘yan…