Wata Kotu Ta Dakatar Da Tsige Shugaban Hukumar Zabe Na Kasa Daga Mukaminsa
Wata babbar kotu da ke babban birnin tarayya Abuja ta dakatar da bukatar tsige shugaban hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC), Farfesa Mahmood Yakubu daga mukaminsa bisa zargin…