‘Yan Sanda Sun Kama Wanda Ya Kone Wata Makarantar Firamari A Benue
Rundunar ‘yan sandan Jihar Benue ta samu nasarar kama wani mutum da ya kone wata makarantar Firemari a Jihar. Mutumin yayi barnar ne a yankin Moi-igbo da ke karamar hukumar…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Rundunar ‘yan sandan Jihar Benue ta samu nasarar kama wani mutum da ya kone wata makarantar Firemari a Jihar. Mutumin yayi barnar ne a yankin Moi-igbo da ke karamar hukumar…
Gwamnan jihar Zamfara, Bello Matawalle ya yi wa fursunoni 39 da aka yankewa hukunci kan laifuffuka daban-daban a gidan gyara hali na Gusau, babban birnin jihar. Da yake aiwatar da…
Nijeriya ta kulla yarjejeniya da kasar Masar don inganta noman shinkafa ‘yar cikin gida. Kasar dai ta kasance tana fama da matsanancin karanci da tsadar kayan abinci kama daga hatsi…