Sojojin Najeriya Sun Yi Nasarar Hallaka Gawurtaccen Dan Bindiga Kacalla Gudau
Kasa da kwanaki hudu bayan shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ba ‘yan Najeriya tabbacin mulkinsa zai tabbatar da samar da tsaro, dakarun rundunar sojin Najeriya sun bindige ‘yan bindiga da…