Kamfanin NNPC Zai Fara Hakar Danyan Man Fetur A Nasarawa
Kamfanin mai na kasa NNPC ya bayyana cewa a watan Maris din shekarar 2023 zai fara gudanar da aikin hakar danyen man fetur a karon farko a Jihar Nasarawa. Shugaban…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Kamfanin mai na kasa NNPC ya bayyana cewa a watan Maris din shekarar 2023 zai fara gudanar da aikin hakar danyen man fetur a karon farko a Jihar Nasarawa. Shugaban…
Rundunar Sojin Kasa ta Najeriya ta ceto wasu mutum 30 da ’yan bindiga suka yi garkuwa da su a Jihar Nasarawa. Lamarin na zuwa ne yayin da rundunar ‘Operation Whirl…
Dan karar shugaban kasa na Jam’iar NNPP, Sana Rabiu Musa Kwankwaso, ya ce duk wanda ya yake shi a Jihar Kano a zaben 2023, sai ya yaba wa aya zaki.…
Hukumar Zabe ta Kasa (INEC) na bincike kan zargin jami’anta da karbar na goro a aikin rabon katin zabe da ke gudana. Hukumar ta kara da cewa ta buga sabbin…
Akalla mayakan Boko Haram 377 suka ajiye makamansu a yankin Arewa maso Gabas. Tubabbun mayakan sun hada da maza 52 da mata 126, sai kuma kananan yara 199. Ya ce,…
Gwamnatin Jihar Edo ta ce mutum 26 ne aka tabbatar sun kamu da cutar zazzabin Lassa. Kwamishinan Lafiya ta jihar, Farfesa Obehi Akoria ce ta bayyana hakan a wani taron…
Wani fitaccen lauya a Kano, Barista Abba Hikima, ya ce yawo da jiniya da ’yan sanda ke yi a Najeriya ba don bin masu laifi su kamo su a hanya…
Tsohon Ministan Ayyuka na Musamman, Alhaji Muhammad Bello Kirfi, ya maka gwamnatin Jihar Bauchi a kotu kan kalubalantar tsige Wazirin Masarautar Bauchi. An rawaito cewa Alhaji Bello Kirfi wanda tsohon…
Gwamnatin Tarayya ta ba wa manoma 210 da ambaliya ta shafa a Jihar Kaduna tallafin irin shuka don rage musu radadin da suka shiga. Mataimakiyar Darakta a Ma’aikatar Noma da…
Gwamnatin Jihar Anambra ta bayyana cewa za ta fara gudanar da bincike akan mutumin da ya hallaka matar sa akan ta cinye biredin ‘ya’yansu. Kwamishiniyar mata da walwala ta Jihar…