An Sake Samun Girgizar Kasa A Turkiyya
An sake samun girgizar kasa a lardin Hatay da ke kudancin kasar Turkiyya da kuma arewacin Siriya, inda ta kashe mutane uku tare da haifar da wani sabon firgici bayan…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
An sake samun girgizar kasa a lardin Hatay da ke kudancin kasar Turkiyya da kuma arewacin Siriya, inda ta kashe mutane uku tare da haifar da wani sabon firgici bayan…
Kasa Najeriya ta lashe gasar zane-zane ta duniya wadda aka gudanar a kasar Indiya. Najeriya ta kasance kasar da ta zamo zakaran gwajin dafi a yayin da aka gudanar da…
Wasu fusatattun matasa sun cinnawa bankunan keystone da Union wuta a jihar Ogun. Wasu matasa dauke da kwalaye sun fito zanga zanga suna fama da karancin sabbin kuɗi. A safiyar…
Da yake mamakin halin da ake ciki da yanayin jam’iyyar adawa ta PDP da New Nigeria People’s Party (NNPP) na goyon bayan wahalhalun da ‘rashin sake fasalin kudin Naira’ ya…
Yan sanda a kasar Uganda sun tabbatar da kama wani maaikacin jinya da ake zargin da yiwa wasu mata biyu masu dauke da juna biyu fyade a babban Asibitin gwamnatin…
Shugaban kasa Mahammadu Buhari ya dawo gida Najeriya daga Adis Ababa babban birnin kasar Habasha. Shugaba Buhari ya dawo Najeriya a yammacin yau Litinin bayan kwanaki hudu da yayi a…
Hadakar kungiyoyin Fulani tare da malamansu/masu wa’azin addinin musulunci a karkashin inuwar majalisar shugaban kasar Najeriya dake fadin jihohin tarayyar Najeriya da Abuja, sun amince da takarar dan takarar shugaban…
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya buƙaci ƴan Najeriya da kada su karaya a halin da ake ciki domin akwai sauƙi a gaba. Muhammadu Buhari wanda ya aike da saƙon faifen…
Gwamna Abdullahi Umar Ganduje ya gargadi ga masu harkar kasuwancin banki a jihar Kano da ba sa yarda su karbi tsofaffin kudin da aka canza. Channels TV ta rahoto Dr.…
Wasu matan mutum daya su hudu da ke zaune a sansanin ‘yan gudun hijira da ke Jihar Borno sun haihu rana guda. Kwamishiniyar mata a Jihar Hajiya Zuwaira Gambo ce…