Ka Bari A Rantsar Da Kai Tukunna, Har Yanzu Ganduje Ne Gwamna A Kano – Martanin Gwamnatin Kano Ga Abba
Gwamnatin jihar Kano ta yi kira ga Abba Kabir Yusuf da INEC ta bayyana a matsayin wanda ya lashe zabe, da ya yi hakuri ya daina fitar da sanarwa ta…