INEC Ta Bai’wa Sanatoci Da ‘Yan Majalisun Tarayya Shaidar Lashe Zabe
Zababbun sanatoci 98 da ‘yan majalisun tarayya 325 ne su ka karbi takardun shaidar lashe zabe a bana a ofishin hukumar zabe ta INEC da ke Abuja. A cewar rahoton…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Zababbun sanatoci 98 da ‘yan majalisun tarayya 325 ne su ka karbi takardun shaidar lashe zabe a bana a ofishin hukumar zabe ta INEC da ke Abuja. A cewar rahoton…
Hukumar zabe mai zaman kanta (INEC) ta cire sunan dan majalisar Kano maai wakiltar Doguwa da Tudun Wada, Alhassan Ado Doguwa daga cikin wadanda suka lashe zaben bana. A baya…
Hukumar zabe mai zaman kanta a Najeriya (INEC) ta dakatar da kwamishinan zabe a jihar Sakkwato, Dakta Nura Ali, kuma matakin ya fara aiki nan take. Hakan na ƙunshe ne…
Akalla mutane goma ne ‘yan gida daya su ka rasa rayukansu a yayin wani hadarin mota da ya faru akan babbar hanyar Kaduna zuwa Kachiya a lokacin da su ke…
Yanzu Alkalin kotu ya ba da belin Hon. Ado Doguwa, wani jigon siyasar APC kuma dan majalisar tarayya daga jihar Kano. A baya an tsare Doguwa ne bisa zarginsa da…
An harbe mahaifin hakimin kauyen Maigari da ke karamar hukumar Rimin Gado a jihr Kano, Dahiru Abba. Dan sa wanda shi ne Shugaban Karamar Hukumar Rimin Gado, Barista Munir Dahiru…
Gwamnatin Yobe ta tsawaita lokacin aikin masu sana’ar haya da babur mai kafa uku (Keke NAPEP) zuwa karfe 8 na dare a fadin jihar. Gwamnatin jihar ta bayyana cewa sassaucin…
Gwamnatin tarayya ta ce ta kashe Naira biliyan 35.5 kan shirye-shiryen zuba jari na kasa baki daya tun lokacin da ta fara aiki a jihar Taraba. Ministar jin kai da…
A yau Asabar ne aka yi bikin nadin sabon sarkin dutse a garin Dutse dake jihar Jigawa. A yau aka nada Alhaji Hameem Nuhu Mahammadu Sunusi a matsayin sabon sarkin…
An dakatar da shugaban Jamiyar APC a jihar Neija bisa zargin da zabar dan takarar jamiyar PDP Atiku Abukar a ranar zaben shugaban kasa da na yan majalissu a ranar…