Gawuna Ya Jajantawa Waɗanda Su Ka Yi Gobara A Kasuwar Singa
Mataimakin gwamnan Kano kuma ɗan takarar gwamna a Kano Nasiru Gawuna ya jajantawa waɗanda ibtilain gobara ya smau a kasuwar singa ta Kano. Dakta Nasiru Yusif Gawuna wanda ya bayyana…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Mataimakin gwamnan Kano kuma ɗan takarar gwamna a Kano Nasiru Gawuna ya jajantawa waɗanda ibtilain gobara ya smau a kasuwar singa ta Kano. Dakta Nasiru Yusif Gawuna wanda ya bayyana…
Hukumar zaɓe mai zaman kanta a Najeriya INEC ta tabbatar da cewar za ta tabbatar ta gaggauta bayar da bayanan da jam”iyyar Labour party ta buƙata kamar yadda Shari’a ta…
Gwamnatocin Jihohin da suka kai gwamnatin tarayya kara akan kudirin sauya fasalin takardun kudi, sun bai wa ministan shari’ah Abubakar Malami SAN da gwamnan babban banki Godwin Emefiele zuwa ranar…
Hukumar zaɓe mai zaman kanta a Najeriya INEC ta ce ba za ta wa jam’iyyun siyasa damar binciken sashen adana bayanan sakamakon zaɓen hukumar ba. Shugaban kwamitin wayar da kan…
An tuhumi kungiyar kwallon kafa ta Barcelona dake kasar Sifaniya, bisa zargin bayar da cin hanci ga kungiyar alkalan wasanni, wanda Barcelonan ta musanta. Ana tuhumar kungiyar ne dai da…
Jam’iyyar Labour ta zargi hukuman zabe mai zaman kanta na kasa, INEC, da kawo cikas ga karar da ta shigar na kallubalantar sakamakon zaben shugaban kasa na 2023. A wurin…
Akalla mutane 9 ne wasu ‘yan bindiga suka yi awon gaba da su a rukunin gidajen Grow Homes Estate da ke gefen Kuchibiyi, yankin Kubuwa a birnin tarayya Abuja. Jaridar…
Hukumar tsaron farar hula NSCDC ta ce ta kama mambobin wata tawaga da aka ce suna sarrafa tare da raba jabun dalolin Amurka da sabbin takardun naira. Ya yin hirarsa…
Wasu daga cikin gwamnoni sun soma shirye-shiryen shiga kotu da Ministan shari’a, Abubakar Malami da Gwamnan CBN, Godwin Emefiele. Jaridar Punch a yu Asabar ta rawaito cewa Gwamnonin za su…
Alamu na nuni da cewa, shugaban majalisar wakilai na tarayya Femi Gbajabiamila ya shiga daga yan gaba-gaba na wģaɗanda zasu iya zamtowa shugaban ma’aikatan fadar shugaban kasa a mulkin zaɓaɓɓen…