‘Yan Sanda A Zamfara Sun Dakile Wani Harin Da ‘Yan Bindiga Suka Kai A Karamar Hukumar Tsafe
Rundunar ‘yan sandan jihar Zamfara ta ce jami’anta sun dakile wani mummunan harin da wasu ‘yan bindiga suka kai a karamar hukumar Tsafe ta jihar. Kakakin rundunar, Mohammed Shehu, a…