Rundunar Yan Sandan Jihar Delta Ta Kama Jami’in Ta Bisa Laifin Hallaka Dan Kasuwa
Rundunar ‘yan sandan jihar Delta ta kama wani jami’inta mai mukamin Insfector Obi Abri bisa zargin laifin hallaka wani dan kasuwa a shingen duba ababen hauwa a kan titin Agabolu-illah…