Jirgin Farko Na Daliban Najeriya Da Ke Karatu A Sudan Zai Isa Abuja Daga Masar Yau
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta tabbatar da cewa jirgin farko na ‘yan Najeriya da yaki ya rutsa dasu a kasar Sudan za su iso gida Najeriya a yau Juma’a. Shugabar hukumar…