‘Yan Bindiga Sun Yi Garkuwa Da Direban Mataimakin Gwamnan Nasarawa
Rahotanni daga jihar Nassarawa na nuni da cewar wasu da ake zargi masu garkuwa da mutane ne sun yi garkuwa da direban matamakin gwamnan jihar. An yi garkuwa da Daniel…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Rahotanni daga jihar Nassarawa na nuni da cewar wasu da ake zargi masu garkuwa da mutane ne sun yi garkuwa da direban matamakin gwamnan jihar. An yi garkuwa da Daniel…
Zaɓaɓɓen shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya buƙaci jami’an ƴan sanda dasu gudanar da cikakken bincike dangane da zaɓen da aka gudanar a jihar Adamawa. Hakan na ƙunshe a wata…
Wata kotu dake zamanta a unguwar rijiyar zaki a kano ta zauna domin saurar karar da aka shigar gabanta kan zargin mawakin siyasa Dauda kahutu rarara miliyan Goma. Zaman kotun…
A yau Talata ne shaharariyar malamar addinin musulunci malama Tasallah fatima Nabulisi bako ta rufe karatun tafisirin Alkurani mai girma da ta saba gabatarwa a watan Ramadan. A yau ne…
Babban kwamitin dubban watan musulunci a Najeriya karkashin mai alfarma sarkin musulmi Alhaji sa’ad ya bayyana cewa ranar Alhamis ita ce ranar da za a yi dubban jinjirin watan Shawwal.…
Akalla mutane 79 ne suka rasa rayukansu bayan kamuwa da cutar Amai da gudawa a Najeriya. Hukumar dakile cututtuka masu yaduwa NCDC ta kasa ita ce ta bayyana haka a…
A wani sabon harin da ‘yan bindiga suka kai a kauyen Runji da ke karamar hukumar Zangon Kataf a jihar Kaduna sun kashe a kalla mutum 30 tare da cinna…
Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC) ta yi Alla-wadai da kakkausar murya dangane da cin zarafin kwamishinanta na kasa wanda aka yi masa tsirara. Hakan ya faru ne…
Jam’iyyar APC ta ci gaba da zama mafi rinjaye a majalisar wakilai ta Najeriya, inda ta samu mafi yawan kujerun majalisa a zaben bana da aka kammala. Har yanzu, ana…
Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC) ta dakatar da Barr. Yusuf Hudu Ari, Kwamishinan Zabe na Jihar Adamawa. Wannan na kunshe ne a cikin wata takarda ga hukumar…